Labarai

Tambuwal ya janye wa Atiku a zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar shugaban kasa na jam’iyyar People’s Democratic Party PDP.

Tambuwal wanda ya bayyana haka a taron kasa da ke gudana a filin wasa na MKO Abiola da ke Abuja ya bukaci daukacin magoya bayan shi da wakilan shi da su zabi tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.

Masu Alaƙa