Labarai

Peter Obi ya doke Tella, ya lashe tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour

Peter Obi, tsohon gwamnan jihar Anambra ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party.

Ya zama ɗan takarar ne bayan ya fafata da Olushola Emmanuel-Tella waffa ce ƴar takara daya tilo da ta ƙi janyewa.

Daraktan yakin neman zaben Obi, Doyin Okupe a cikin wani sakon Twitter ya rubuta, “Peter Obi ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar Labour Party.

Masu Alaƙa