Nishaɗi

Izzar So Episode 101, Sabon Salo

Masu kallon mu a wannan shafin yanar gizo mai suna Arewa Times Hausa, barkan mu da sake saduwa ku dai-dai wannan lokaci inda zamu kawo muku shirin Izzar So na wannan satin.

Bayan dawowa da hutun sati biyu, masu shirya shirin, Bakori Tv sun sake dawowa da kashi na 101, kuma sabon salo.

Izzar So Episode 101, Sabon Salo

Masu Alaƙa

Rubuta Sharhi