Nishaɗi

Hausa Latest Series 2022: Izzar So Episode 99

Masu kallo barkan ku da sake saduwa da mu a wannan sanannen shafin yanar gizon mu, in da muke kawo shirin nan mai dogon zango (Izzar So Episodes).

A yau kuma kamar kowane mako, zamu kawo muku kashi na 99, wato episode 99.

Da fatan zaku cigaba da kasancewa da wannan shafin a kowane mako domin kallon shirin na Izzar So da muke kawo muku mai fitar sauti da hoto rangaɗau.

Ayi kallo lafiya…..

Izzar So Episode 99

Masu Alaƙa

Rubuta Sharhi