Ilimi

Duk Namijin da Baya Jima’i A Kalla Sau 21 A Wata yana Cikin Mummunar Hatsari

Duk Namijin da Baya Jima’i A Kalla Sau 21 A Wata yana Cikin Mummunar Hatsari

Yanà Dakyaú Ko Waní Namíjí Yayì Jíma’í A ƙallà Sau 21 Á Watà, Sabón Bíncíké.

DAGA: Aliyú Adamú Tsíga.

Màsanà sún yì alhínín yawaitar cútar dajin mafitsara cikin mazaje masu shekaru #40 da abinda yayi sama Binciké na gudana kan yadda za’a magance wannan cutar cikin mazaje masu yawan shekaru Bincíkén Jami’ar Harvard ya alaƙanta yawan yìn Jíma’i da raguwar kamuwa da cútar Wani sabon bincike ya nuna cewa ya kamata kowani namiji yayi inzali a ƙalla sau 21 a wata domin kariya daga cutar dajin mafitsara da ke yawaita cikin maza.

A cewar masu bincike a Jami’ar Harvard dake Amurka , an gudanar da wannan bincike ne kan mazaje 31,925 .
بحث جديد

Saí kú ƙara hímma mazajé…..